A sanarwar da kakakin jam’iyyar PDP na kasa, Debo Ologunagba ya fitar, tace jawabin shugaban ya nuna cewa babu fatan samun ...
An samu tsohon dan wasan Bercelona da laifin keta dokokin FIFA dangane da “munanan dabi’u na saba ka’idojin yin adalci ga ...
Bayo Onanuga, yace Tinubu zai yi amfani da makonni 2 ne a matsayin hutun dake hade da aiki domin sake nazarin sauye-sauyen ...
Babban daraktan NSEMA, Alhaji Abdullahi Baba-Arah yace an samu nasarar ne sakamakon kai daukin gaggawa da al’umma ‘yan sa kai ...
A cewar sanarwar da sakataren yada labaran karamar hukumar Mokwa, Abubakar Dakani ya fitar, kwale-kwalen na dauke ne da fiye ...
Abokan takarar biyu sun amince cewa yawan 'yan gudun hijirar da ke cikin Amurka ba bisa ka’ida ba babbar matsala ce.
Kyaftin din kungiyar kwallon kafar Manchester United Bruno Fernandez ya tsallake hukuncin dakatarwa daga buga wasanni 3 da ...
A yau Laraba, Isra’ila ta ayyana cewa Sakatare Janar Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ba nagartaccen mutum bane, inda ta zarge shi da gaza fitowa karara ya yi allawadai da harin makami mai ...
A yau Laraba, rundunar sojin Isra’ila ta bayyana cewar dakarun sojin kasanta dana motocin sulke zasu shiga cikin samamen da ...
Hukumar Kula da Jini ta kasa ta Najeriya ta ce a shekarar 2023 kasar tana samun kusan kashi 27 cikin 100 na jinin da ake ...