Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a ...
Matatar man fetur din Warri dake jihar Delta, daka iya tace ganga 125,000 a rana ta koma bakin aiki a halin yanzu.
Tarzomar da ta tashi a kurkukun Maputo, babban birnin Mozambique ta hallaka mutane 33 tare da jikkata wasu 15, kamar yadda ...
Gwamnatin Tarayya ta sake rage farashin sufurin dogon zango da kashi 50 cikin 100 ga matafiya masu tafiya daga babban birnin ...
Wasu ‘yan uwa biyu daga Kenya suna ba da gudunmowarsu wajen kare muhalli inda suke amfani da takardun jarida wajen yin ...
A shirin Nakasa na wannan makon mun zagaya Ghana, Nijar da Saudiyya ne domin jin wainar da nakasassu ke toyawa a wadanan ...
An riga an tura tawagar injiniyoyin TCN zuwa wurin, kuma suna aiki tukuru domin sake mayar da wayar da aka lalata daga iya ...
Sojojin haya na kungiyar Wagner suna ci gaba da gudanar da ayyukansu duk da mutuwar shugabansu Yevgeny Prigozhin a watan ...
Sojojin Isra’il sun ce mayakan Houthi sun harba makaman mizile da jirage marasa matuka sama da 200 a yakin Isra’ila da Hamaz ...
Gwamnan ya bayyana lamarin da ranar takaici ga gwamnatin jihar Oyo sannan ya jajantawa iyayen da suka rasa ‘ya’yansu.
Wannan wani bangare ne na rukunin farko na alluran rigakafi 899, 000 da aka bayar ta hannun kawancen AAM ga kasashen Afirka 9 ...
Rahoton ya nuna cewa gwamnatin tarayyar ta bar farashin lantarkin a yadda yake ga dukkanin rukunonin masu amfani da wutar.