Shugaba Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris sun yi balaguro a ranar Laraba, inda suka kai ziyara yankunan kudu maso ...
A sanarwar da kakakin jam’iyyar PDP na kasa, Debo Ologunagba ya fitar, tace jawabin shugaban ya nuna cewa babu fatan samun ...
An samu tsohon dan wasan Bercelona da laifin keta dokokin FIFA dangane da “munanan dabi’u na saba ka’idojin yin adalci ga ...
Babban daraktan NSEMA, Alhaji Abdullahi Baba-Arah yace an samu nasarar ne sakamakon kai daukin gaggawa da al’umma ‘yan sa kai ...
Bayo Onanuga, yace Tinubu zai yi amfani da makonni 2 ne a matsayin hutun dake hade da aiki domin sake nazarin sauye-sauyen ...
A cewar sanarwar da sakataren yada labaran karamar hukumar Mokwa, Abubakar Dakani ya fitar, kwale-kwalen na dauke ne da fiye ...
Lauyansa ya ce lafiyar al-Bashir tana tabarbare wa a baya bayan nan, yana mai cewa amma yanayin bai tsananta ba.
A yau Laraba, Isra’ila ta ayyana cewa Sakatare Janar Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ba nagartaccen mutum bane, inda ta zarge shi da gaza fitowa karara ya yi allawadai da harin makami mai ...
Taron dimbin shugabannin kasashen duniya, wanda ya kasance kololuwar gangamin diflomasiya, na zuwa ne a daidai lokacin da ...
A yau Alhamis, Majalisar Wakilai, ta amince da kudirin bincikar zarge-zargen almundahanar da wani mawallafi a kafafen sada ...